Kungiyar dillalan Man Fetur ta IPMAN, ta musanta jita-jitar da ake yadawa na karin farashin litar man fetur a Najeriya.
Kamar yadda ake faɗa a masna’antar fina-finan Amurka ta Hollywood, dole ne Shirin ya ci gaba. A ranar Litinin, an ba da ...
Hukumar kwallon kafa ta Afirka (CAF) ta sanar da dage gasar cin kofin Afrirka ta ‘yan wasan cikin gida, wato “TotalEnergies ...
A wani labarin kuma, hauhawar farashin kayan abinci a watan Disamban 2024 ta kai kaso 39.84 cikin 100 a bisa kididdigar daga ...
Kotun ta fara zaman sauraron korafe-korafen dake kalubalantar zaben da ya gudana a ranar 21 ga Satumban da ya gabata wanda ya ...
An samu salwantar dubban daruruwan rayukkan jama'a a Najeriya, da suka hada da shugabanni da manya da kananan jami'an soji ...
A yau Laraba, ma’aikatar tsaron Jamus ta bayyana cewar ta dakatar da ayyuka a dandalin sada zumunta na X, wanda ake zargi da ...
Daga 1 zuwa 15 ga Jana'irun kowace shekara, gwamnatin Najeriya, kama da ga matakin tarayya har zuwa jihohi, sukan gudanar da ...